Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un, Allah ya yiwa shahararren attajirin Ɗan kasuwar Alhaji Aminu Alhassan Dantata rasuwa. yana da shekara 93
Ɗan autan sa Alhaji Muhammad Aminu Dantata, ya ce ya rasu a Birnin Abu Dhabi, Haɗaɗɗiyar daular larabawa,
Tags:
Labarai