Kelechi Iheanacho, Ya ce Zai Nuna Kwarewarsa A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Sevilla

Dan wasan gaba na Super Eagles, Kelechi Iheanacho, ya sha alwashin cewa zai tabbatar da cancantarsa a kungiyar Sevilla.


Iheanacho, wanda ya koma kungiyar ta Sifaniya bayan kammala zaman aro a kungiyar Middlesbrough a kakar da ta gabata, ya shaida wa jaridar Mundo Deportivo cewa yana cike da farin ciki kuma ya shirya tsaf don bayyana ƙimarsa a wannan karon.

Previous Post Next Post